-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dagaskene Manoman FMARD AFJP 3k zuwa 5k Ne Za'a Tura Masu?

Dagaskene Manoman FMARD AFJP 3k zuwa 5k Ne Za'a Tura Masu?

Dagaskene Manoman FMARD AFJP 3k zuwa 5k Ne Za'a Tura Masu?

Assalamu Alaikum Don Allah ina da tambaya musamman go enumerators ko masan kan tallafinnan na gwammanatin tarayya da ake kira FMARD AFJP FARMERS, yau naji wasu na cewa kudinda za a turawa manoman bai wuce tsakanin dubu 3 zuwa dubu biyarba. Don Allah ko zan san hakikanin gaskiyar abunda za 'a tura masu? Idan ka sani ga wajan rubutu nan a kasa ka sanarda alumma su amfana. Mungode Allah ya saka da Alheri

0 Response to "Dagaskene Manoman FMARD AFJP 3k zuwa 5k Ne Za'a Tura Masu?"

Post a Comment