-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan Bakiyi NYIF Training ba Karanta "Cikakken bayanin yadda zakayi NYIF training" karo na farko

Idan Bakiyi NYIF Training ba Karanta "Cikakken bayanin yadda zakayi NYIF training" karo na farko

Idan Bakiyi NYIF Training ba Karanta "Cikakken bayanin yadda zakayi NYIF training" karo na farko

Da farko zaka shiga play store daman Already sun riga ya sun aika maka da link ta shi da zakayi downloading na ZOOM Application,da zakake kallon duk abubuwan da ake yi.

Zaka shiga application na zoom domin kayi rijista.

Za’a tura maka username da password naka da zaka ringa shiga kana Kallon duk abunda akeyi a Class din

Ana so ka halarci training din sannan akwai karuwa sosai zai amfani ka Kuma idan kana sauraren training din kar ka sauka daga kan wayar, ko kayi call, dan zai mayar da kai baya.

zasu turo maka link da zaka cike attendence form din.Idan kuma basu turo maka a lokacin ba, sai kayi hakuri zasu tura maka ta email daga baya, bayan kwana biyu.Idan ka cike attendance form, daga nan zasu turo maka Certificate ta email dinka.Shike nan, sai kuma batun kudin,zasu aika da sunan ka da lambar dake jikin certificate da duk abin daya shafi ka izuwa Nirsal Microfinance.

Allah yasa muna daga cikin masu rabo da wannan tsarin

HUSSAINI MAGAJI GUSAU

0 Response to "Idan Bakiyi NYIF Training ba Karanta "Cikakken bayanin yadda zakayi NYIF training" karo na farko"

Post a Comment