AbinTausayi: Wani Matashi Ya Tsala Kuka Bayan Fitarda Npower, NYIF, SPW 774, Covid-19 da kuma Survival Duk Baiyi Nasaraba
Friday, June 25, 2021
Comment
AbinTausayi: Wani Matashi Ya Tsala Kuka Bayan Fitarda Npower, NYIF, SPW 774, Covid-19 da kuma Survival Duk Baiyi Nasaraba
Wani matashi wanda bai amince a bayyana sunansaba ya nuna takaicinsa kan fitarda Npower, NYIF, SPW774, Covid-19 da kuma Survival Duk Baiyi Nasaraba inda ya kira wannan jarabawace daga ubangiji.
Kuma yayi kira ga yan uwa da abokan arziki da su kara hakuri wata kila Allah yayi masu wani tanadi na daban
Me zakace dan gane da wannan matashin?
0 Response to "AbinTausayi: Wani Matashi Ya Tsala Kuka Bayan Fitarda Npower, NYIF, SPW 774, Covid-19 da kuma Survival Duk Baiyi Nasaraba"
Post a Comment