-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

LABARINA SERIES : Duba Ranar Da Darakta Aminu Saira Zai Fara Haska Shirin Labarina Zango Na Uku

LABARINA SERIES : Duba Ranar Da Darakta Aminu Saira Zai Fara Haska Shirin Labarina Zango Na Uku

LABARINA SERIES : Duba Ranar Da Darakta Aminu Saira Zai Fara Haska Shirin Labarina Zango Na Uku

Malam Aminu Saira, darektan shirin fim din Labarina a kwanan nan, ya bayyana a shafinsa na Instagram inda ya tabbatarwa masoya shirin ranarda za a fara haska shirin.

Ga yadda firar tasa ta kasance

aminusaira SANARWA! 

In sha Allah RanarJuma'at mai zuwa 4/6/2021 zamu saki Tallan shirin #LABARINA Series. Zango Na Uku. Tallan yana Dauke da Ranar da Za'a fara Haskawa, lokaci da kuma Tashoshin da zaku iya kallon shirin. Allah yasa mu flta kunyar masu kallo. Muna kara godiya gare ku Masoya.

Bayyana ra ayinka akan shirin labarina series, shin ko ka damu a fara haska shirin labarina? Kuma wace tashace kake tsammanin darakta malam Aminu Saira zai haska shirin.

0 Response to "LABARINA SERIES : Duba Ranar Da Darakta Aminu Saira Zai Fara Haska Shirin Labarina Zango Na Uku"

Post a Comment