-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duk Wanda Zai Aure Ni, To Dole Ya Kori Mamansa A Gidan - Khadija

Duk Wanda Zai Aure Ni, To Dole Ya Kori Mamansa A Gidan - Khadija

Duk Wanda Zai Aure Ni, To Dole Ya Kori Mamansa A Gidan - Khadija

Khadijah wata matashiya ce da ta yi kaurin suna a shafin sada zumunta na Tuwita, inda sunan shafin ta da kowa ya sani shine 00deejatoubea, to a yanzu haka ta fito ta bayyana irin ka’ida da mijin da zai aure ta zai bi.

Cikin wani sako da ta wallafa a shafin nata na Tuwita, ta bayyana cewa matukar za ta yi aure, to dole mijinta ya tabbatar da cewa mamanshi ba za ta zauna a gidansu ba har na kwana uku

“Duk wanda zai aure ni, to dole ya amince da ka’idata cewa mamansa ba za ta zauna a gidan da za mu zauna ba har na fiye da tsawon kwana uku, Maganar Gaskiya kenan”

0 Response to "Duk Wanda Zai Aure Ni, To Dole Ya Kori Mamansa A Gidan - Khadija"

Post a Comment