Duba Kayatattun Hotunan Nafisa Abdullahi Tare Da Kanwarta

Duba Kayatattun Hotunan Nafisa Abdullahi Tare Da Kanwarta

Nafisa Abdullahi na daga cikin kyawawan fuskoki a masana'antar kannywood, Tana yin fina-finan biyu na Turanci da na hausa. A safiyar yau ne yada wani hot da take tare da kanwarta.

Nafisa a yanzu haka tana cikin wani sabon shirin fim mai suna "labarina series"  tare da wasu shahararrun yan wasa kuma jarumai kamar su Nuhu Abdullahi, Maryam waziri da sauransu.

Kome zaka/ki ce game da kanwar nafisa aganinka/ki zata iya fim kamar yadda nafisa ke taka leda a masana antar kannywood bayyana ra ayinaka/ki game da wadan hotunan0/Post a Comment/Comments