-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Darakta Aminu Saira Ya Bayyada Ranarda Za'a Fara Haska Shirin Labarina Kashi 3

Darakta Aminu Saira Ya Bayyada Ranarda Za'a Fara Haska Shirin Labarina Kashi 3


Darakta Aminu Saira Ya Bayyada Ranarda Za'a Fara Haska Shirin Labarina Kashi 3 

Ina kuke masoya kallon shirin Labarina, Darakta Aminu Saira Ya Bayyada Ranarda Za'a Fara Haska Shirin Labarina Kashi na uku 3. Darakta ya bayyana hakan ne a shafinsa na sada zumunci na mahajar Facebook inda ya tabbatarwa da masu kallonshirin zasu fara haska shirin bayan kammala azumin watan ramadana. Ga yada firar tashi ta kasance

"Barkan mu da shan Ruwa 🌙 Allah ya karbi ibadun mu 🙏 In sha Allah muna kammala Azumin Ramadan da Rai da Lafiya zamu dawo cigaba da Haska muku shirin #LABARINA S3. Allah kasa mu fita kunyar masu kallo. @sairamovies"

Amma dubbab jama na ci gaba da tsokaci kan wace tasha ce za a ci gaba da haska shirin amma har yanzu daraka bai bayyana tasharba.

A yanzu haka dubban jama'a na ci gaba da rokon darakta Aminu saira da yaci gaba da haska shiri a tashar Arewa24 

Kadan daga cikin hotunan sharin Labarina Season 3 yayin gudanarda aiki







0 Response to "Darakta Aminu Saira Ya Bayyada Ranarda Za'a Fara Haska Shirin Labarina Kashi 3 "

Post a Comment