-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sabon Wanka: Adam A Zanga Acikin Sabon Wanka, Duba Hotuna

Sabon Wanka: Adam A Zanga Acikin Sabon Wanka, Duba Hotuna

Sabon Wanka: Adam A Zanga Acikin Sabon Wanka, Duba Hotuna

Fitaccen dan wasan film din hausa mai suna Adam A Zango ya saki sabin horunansa a shafukan sada zumunta na Instagram, hotunan sunyi kyau sosai, inda hakan ya jawo cece-kuce tsakanin masoyansa inda wasu suka ga cewa bai dace ga jaruminba ya sanya kayan soja, duba hotunan kamar haka
Shin sabin hotunan adam a zango sun birgeka? Idan amsarka akasin hakance waye jaruminka ko jarumarka acikin fitattun sabin jarumanda mukedasu a masana antar kannywood

0 Response to "Sabon Wanka: Adam A Zanga Acikin Sabon Wanka, Duba Hotuna"

Post a Comment