-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labarina: Duba Muhimmin Sako Daga Darakta Aminu Saira Game da Shirin Labarina Season 3

Labarina: Duba Muhimmin Sako Daga Darakta Aminu Saira Game da Shirin Labarina Season 3

Labarina: Duba Muhimmin Sako Daga Darakta Aminu Saira Game da Shirin Labarina Season 3

Aminu Saira, na ɗaya daga cikin shahararrun daraktocin fina-finan Kannywood, 

Darakta Aminu Saira ya sanarda ilahirin jama musamman masoya shirin labarina mahimmin sanarwa  game da sabon Shirin Labarina kashina 3 na fim ɗin.

Ga sanarwar kamar haka:-

SANARWA!!! 

Masha Allah, cikin yardar Ubangiji,  mun sami damar daukar fiye da kashi saba’in cikin Dari, na #LABARINA S3. in sha Allah da zarar mun kammala dauka nan da makwanni masu zuwa, zamu sanar da Lokacin da za’a dawo, da kuma inda za’a cigaba da Haska maku shi. Muna godiya  da soyayyar ku gare mu.

Shirin labarina ya kunshi shahararrun mashahuran Kannywood, irin su Nuhu Abdullahi, Nafisa Abdullahi, da kuma gabatar da Saratu Daso a kakar da ke tafe.

0 Response to "Labarina: Duba Muhimmin Sako Daga Darakta Aminu Saira Game da Shirin Labarina Season 3"

Post a Comment