-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Sabin Hotunan Maryam Waziri Tare Da Rakadawa Wurin Daukar Shirin Labarina S3

Duba Sabin Hotunan Maryam Waziri Tare Da Rakadawa Wurin Daukar Shirin Labarina S3

Duba Sabin Hotunan Maryam Waziri Tare Da Rakadawa Wurin Daukar Shirin Labarina S3

Shirin labarina shirine da ya samu karbuwa  inda a halin yanzu ba wani shiri a fadin kundin kannywood da ya samu karmuwa kamarsa. Dubban jama a na cigaba da tsokaci da kuma tambayar yaushene za a fara nuna sabon shirin labarina Season 3 kuma wace tashar tv ce za a ci gaba da kallon shirin?

A halin yanzu daracta Aminu Saira bai bayyanawa masoya kallon shirin tasharda za a  nuna shirnba amma ya tabbatarwa jama a na bada jimawaba zasu fara nuna shirin, inda a halin yanzu sun kammala kasu 75 cikin 100 nashirin.

Batare da bata lokaciba zamu kawo maku  Sabin Hotunan Maryam Waziri Tare Da Rakadawa Wurin Daukar Shirin Labarina S3, Duba hotunan kamar haka: 

0 Response to "Duba Sabin Hotunan Maryam Waziri Tare Da Rakadawa Wurin Daukar Shirin Labarina S3"

Post a Comment