-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Jerin Sabin Dinkunan Maza

Duba Jerin Sabin Dinkunan Maza

Duba Jerin Sabin Dinkunan MazaIdan ana maganar kyau to tabbas namijine ya dace a fara magana kamar yadda bayanai da dama suka nuna namiji yafi mace kyau, amma ina matsalar take? Dubban mazaje basu damu da kwalliyaba, damuwar su dayace suyi wanka, hakan yasa muka dauki tsawo lokacina muna duba kan miye matsalolin. 

Bayan kammala bayanai mukaga yadace muyi maku wannan kasidar mai taken "Duba Jerin Sabin Dinkunan Maza" aciki wannan kasidar zamu kawo maku ire-iren dinkunan maza hadi da launi iri-iri

Wadannan dinkunan Zaku iya bukuwan aure ko walima ko murnar cika aihuwa ko bukuwan sallah dasu duba ire-iren dinkunan kamar haka


0 Response to "Duba Jerin Sabin Dinkunan Maza"

Post a Comment