-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daracta Aminu Saira Ya Bayyana Ranarda Za'a Kammala Shirin Labarina S3

Daracta Aminu Saira Ya Bayyana Ranarda Za'a Kammala Shirin Labarina S3

Daracta Aminu Saira Ya Bayyana Ranarda Za'a Kammala Shirin Labarina S3

Babban Daractan fina-finan Hausa wato Kannywood ya bayyana cewa Idan Allah ya Yarsa sati mai zuwa zasu kammala sabon shirin labarina season 3.

A shafinsa a sada zumunta na Facebook ne ya bayyana haka. Ga yadda firar ta kasance:

"Bayyanar Sarkin Waka a Dandalin daukar shirin #LABARINA S3. 🎬🎥📺daga kamfanin @sairamovies1 in sha Allah nanda mako daya muke sa Ran Kammalawa. Allah kasa mu fita kunyar masu kallo"

Shin ko ka shirya kallon shirin labarina acikin watan Ramadana? Bayyana ra ayinka game da shirin labarina season3

0 Response to "Daracta Aminu Saira Ya Bayyana Ranarda Za'a Kammala Shirin Labarina S3"

Post a Comment