-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tsarin Shirye-Shiryen Arewa 24

Tsarin Shirye-Shiryen Arewa 24

Tsarin Shirye-Shiryen Arewa 24 

Tashar Arewa 24 tashace wadda take watsa shirye shiryenta masu fadakarwa,ilmantarwa da kuma nishadantarwa.Arewa 24 nayada shirye shiryenta kamar haka,


Shirin gari yawaye,shirine

Shirine da ake yada shirye shirye da dama kamarsu shirye shiryen  yara,adoda kwalliya,sanaoinmu, muna kwarya,aladunmu gadonmu,dauransu 


Ranar assabar

Dadin kowa ranar assabar 8.00 zuwa 9.00 na dare sai zafafa goma 9.00 zuwa 10.00 na dare

Shirin Rudin zuciya ranar assabar 7.00 na dare maimaici lahadi 3.00 na yamma


Ranar lahadi

Kwanacasain 8.00 zuwa 9.00 na dare amaimaita 

Ranar laraba 8.00 zuwa 9.00 na dare


Ranar littinin

Labarina 8.00 zuwa 9.00 na dare


Ranar alhamis 

Gidan badamasi 8.00 zuwa 9.00 sai Bagayalacshi 9.00 zuwa 9.30 na dare.

Shirin akushi da rufi ranar alhamis da misalin 7.00 zuwa 8.00 na dare amai maita ranar lahadi 3.00 na gamma


Ranar jumaa

Zera  8.00 zuwa 9.00 na dare sai susa H.hip 9.00 zuwa 10.00 na dare.

Shirye shiryen yara akwae irinsu akili,ubango kid,my world da dai sauransu duk wadannan nazuwa acikin tashar Arewa 24

0 Response to "Tsarin Shirye-Shiryen Arewa 24"

Post a Comment