-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kai Tsaye: Duba Farashin Kayan Gona a Garin Lagos Kasuwar mile12 bayan Dakatarda zirga-zirga

Kai Tsaye: Duba Farashin Kayan Gona a Garin Lagos Kasuwar mile12 bayan Dakatarda zirga-zirga

Kai Tsaye: Duba Farashin Kayan Gona a Garin Lagos Kasuwar mile12 bayan Dakatarda zirga-zirga

Acikin wannan kasidar zamu kawo maku sabin farashin kayan gona bayan dakatarda hada -hada a garin Lagos, 

Tattasai

Shekaran jiya 

Solo 6500-6000

Ayau 1700-16000

Tarugu

Shekaran jiya

Solo 12000-11000

Ayau 19000-20000

Buhu

Shekaran jiya

12000-11000

Ayau 

19000-20000

Buhu

12000-11000

Ayau 24000-23000

Shambo

Shekaran jiya 

Buhu

8000-9000

Ayau 

20000-19000

Solo

Shekaran jiya

6500-7000

Ayau

15000-14000

Albasa

Shekaran jiya

8000-9000

Ayau

20000-21000-22000

Tumatir

shekaran jiya

Kiras

1800-2000

Kwando

5000-6000

Ayau

Kirasa

3000-3500

Kwando

8000-9000-10000

Shinkafa 

Satin Daya fita

45000 Yar Hausa

Ayau 

47000

Wake 

40000

Masara 25000

Yau kenan insha Allah zamuje sabuntawa in Hali yayi 

Allah yasa wannan Abu yayi tasirin da ake fata.

0 Response to "Kai Tsaye: Duba Farashin Kayan Gona a Garin Lagos Kasuwar mile12 bayan Dakatarda zirga-zirga"

Post a Comment