Allah Yayiwa Rahma Rasuwa Bayan Ta Shafe Shekuru 19 A Bokiti

Allah Yayiwa Rahma Rasuwa Bayan Ta Shafe Shekuru 19 A Bokiti

Allah Sarki!

Wajibine ga kowane dan adam ya godewa Allah matukar yanci yana sha kuma cikin koshin lafiya, koda Allah bai nufeshi da arzikiba, akoda yaushe ka tuna cewa wataran za ayi bada kaiba to babu makawa face ka kara komawa ubangijinka.Ita dai Rahama Haruna an haifeta ne cikin koshin lafiya da kuma walwala bayan watanni shida 6 da haihuwa, rashin lafiyar hanayaye da kafafu suka kamata inda ta shafe tsawon shekuru 19 tana jinya. Allah Kajikanta da Rahma kuma ya gafarta mata

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

Stay Conneted

Most Recent