-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Queen: Duba kyawawan Hotunan Fatima AliNuhu

Queen: Duba kyawawan Hotunan Fatima AliNuhu

Queen: Duba kyawawan Hotunan Fatima AliNuhu

Fatima Alinuhu diyace ga Fitaccen Jarumi, Daracta kuma Furodusan a Kudin kannywood, Alinuhu. Acikin wannan shirin zamu kawa muku kayatattun hotunan fitacciyar jaruma Fatima Alinuhu, wadda a fina-finan baya mukan ganta acikin shirye-shirye amma alokutannan ta daina fitowa acikin shirin wasan kwaikwayo.

Tambaya : ko me yasa Alinuhu ya daina saka yarshi a film?

0 Response to "Queen: Duba kyawawan Hotunan Fatima AliNuhu"

Post a Comment