-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Muhimmiyar Sanarwar Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoya Shirin Labarina Series

Duba Muhimmiyar Sanarwar Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoya Shirin Labarina Series

Duba Muhimmiyar Sanarwar Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoya Shirin Labarina Series

Shin ko kanada labarin muhimmiyar sanarwar Dirakta Aminu saira zuwaga ma'abota kallon Film Din labarina series?, idan amsarka ta kasance "NO".

Batare da bata lokaciba zamu kawo maku wasikarsa kuma zamu baku dama ku tofa albarkacin bakunanku akan wasikar.

Ga wasikar ko sanarwa kamar haka

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!                                   

Ina mai Alhinin Sanar da masoya wannan Shiri na #LABARINA Series cewa bayan gama Zango na 1 da na 2. antafi Hutu zuwa wani lokaci. in sha Allah bada jimawa ba Zamu sanar da lokacin da Za’a dawo , da kuma Tashar da Zai cigaba da zuwar muku. Muna masu baku hakuri  muna godiya da soyayyar ku gare mu " Allah yabar zumunci.

Hoton Wasikar Darakta Aminu Saira zuwa ga masoya kallon shirin Labarina series


 A matsayinka na ma aboci kallon shirin Labarina series me zakace dan gane da wasikar Amimu saira

0 Response to "Duba Muhimmiyar Sanarwar Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoya Shirin Labarina Series"

Post a Comment