-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Kayatattun hotunan Maryam Waziri a Dubai Tana Shakatawa

Duba Kayatattun hotunan Maryam Waziri a Dubai Tana Shakatawa

Duba Kayatattun hotunan Maryam Waziri a Dubai Tana Shakatawa.Tauraruwa Yar wasan kwai-kwayo, Maryam Waziri da aka fi sani da Laila a cikin fim din Labarina da ke zowa a tashar Arewa24 kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Dubai.

Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka yaba.

Tambaya ko me yasa yan fina-fanan kannywood ke ziyarta dubai don shakatawa?


0 Response to "Duba Kayatattun hotunan Maryam Waziri a Dubai Tana Shakatawa"

Post a Comment