-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Adadin Motsa Jikin Da Manya Ya Kamata Su Yi Duk Sati Domin Rage Kiba Ko Tumbi

Adadin Motsa Jikin Da Manya Ya Kamata Su Yi Duk Sati Domin Rage Kiba Ko Tumbi

Adadin Motsa Jikin Da Manya Ya Kamata Su Yi Duk Sati Domin Rage Kiba Ko Tumbi

Hukumar Lafiyar ta Duniya, Wadda aka fi sani da World Health Organization wato (WHO), ta bayar da shawarwari dan gane da hanyoyi mafi sauki da adadin motsa jikin da manya ya kamata Hajiya ko Alhaji ko kuwa duk wani mai kiba yaro ko yarinya da ya dace su yi domin samun kuzari, ƙarfafa garkuwar jiki da bunƙasa karsashi da walwala:

Acikin wannan Kasidar mun kammala bincike ne a "PHYSIO HAUSA" inda suka fitarda bayanan Adadin Motsa Jikin Da Manya Ya Kamata Su Yi Duk Sati Domin Samun kuzari da kuma rage kiba harma da tumbi, wadannan hanyoyin sun hada da

>> yi matsakaicin motsa jiki, kamar ayyukan gida, tafiya, na aƙalla mintina 150 – 300 duk sati; ko kuma

>> yi matsanancin motsa jiki, kamar gudu, tuƙa keke, wasan ƙwallon ƙafa, na aƙalla mintina 75 – 150 duk sati.

Shirin : Physio Hausa

0 Response to "Adadin Motsa Jikin Da Manya Ya Kamata Su Yi Duk Sati Domin Rage Kiba Ko Tumbi"

Post a Comment