LIKITAN NONO: Nono babbar kadara


ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nononwannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.

GYARAN NONO
idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu dama da gyarawaba, alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba amma su basu sanhakanba, to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace AMARYA ko UWARGIDA, 
BUDURWA KO ZAWARA, da ku gyara nononku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar nono a zube, in tana shara mai gida yaga sona ta reto kamar anratayo agwagi a bayan keke, idan kuka lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawa ba (kamar LARABAWA KO TURAWA) matansu sun tsufa ko sun manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram ta yadda ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba, to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu:
- alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana
- ko kisamu garin hulba
- da garin tsamiya
- da zuma farar saka
- da lemun tsami
sai ki hadasu guri 1 ki rinka shafawa a nonon, bayan awa daya ko ( 30 minutes) sai ki wanke ki shafa man zaitun, malama zaki sha mamaki.


mace tana fara fitar da nono daidai lokacin fara jinin al'ada yayinda allah ya banbanta halittar sa jinsi daban daban ta yanda jinsin al'ummar africa bakaken fata ya banbanta dana wasu kasashen don haka abu na farko daya kamata jama'a su fara sani akwai banbanci tsakanin nonon baturiya dana bakar fata dan haka maganin gyaransu da namu ya banbanta dan haka idan gyara nono kikeso girmansu ko tsayuwarsu tareda kyawunsu ba tareda yayi miki illah ba dole saidai kiyi amfanida na gargajiya. akwai banbanci tsakanin tsayar da nono da girmansa to amma saidai abu daya baya samuwa dole sai an hada da wani ma'ana bazaiyu nono ya tsaya kadai ba har sai girmansa ya karu haka zalika bazaiyu ace nono ya girma ace bai tsayaba kuma wadanda sukafi matsala a gyara nono sune wadanda ya kwanta shiyasa duk maganinda zai kara girman nono kuma ya tsayar dashi zai zama na musamman sannan za'a dauki lokaci ana shansa sabanin wanda kawai cikowa take bukata.
 
nonon mace yanada suffa kala kala nayi kokarin binciko bayanai akayi dareda bin diddigin magunguna daya dace masu suffar nonon suyi kai harma wanda zaiyi da kowanne
 
❶na farko AKwai nono mai (mango Shape) wato Shine wanda bakinsa (nipples) yaKe Kallon sama irin wannan nonon baya zubewa da wuri irn wannan batashan wahalar gyara dan haka

zaki iya wannan yanda zakiyi ki samu ayaba (plantain) ki yanyankata ta bushe sannan ki daka garin to saiki samu aya ki wanketa kisaka gyada kisaka amarkada miki
 saiki tace ruwan kina diban wannan garin plantain din kina zuba madara peak kinasha kamar sau biyu arana kafin sati daya zakiga canji sosai nononki zasu tashi suciko.


 
❷ sai kuma me bi masa wato (Pointed breast) shine zakuga yana kallon gaba (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa domin riga kafin faduwarsa arinka kunun alkama wato idan aka nika alkamar sai ayi kununta asaka nono da zuma anasha, idan kuma zubewa yayi


zaki hada farar shinkafa da alkama da garin habatussauda da aya da gyada ki nikasu suyi laushi ki tankade sai kiajiye
 wannan garin kina hadashi da nono kinasha kullum wannan shine hadinda zaisa nono ya ciko ya kara girma kuma ko budurwa zata iyayi..
❸Akwai nono mai Kallon gefe (left and right) zakuga aKwai nisa sosai atsaKanin
 nonuwa biyun zai iya kallon hagu ko dama wadannan sune sukafi matsala domin sa'ar mace wannan nono su zama kanana amma da zaran sun dan fara tashi to tabbas ta rasa nono domin gyaransu  su dawo dole sai kinyi amfanida maganin nonon na musamman wato gari da akesha na kwana 30 ko 25 wannan kowanne irin nono mace take dashi zai temakamataDomin anyi amfanida ingantattun magunguna kuma na gargajiya, gadalin nono da nonon kurciya da 'ya'yan baure kumbura fage zakiyi garinsu
 idan suka bushe a inuwa saiki samu hulba me kyau ki hada sai kuma kisamu aya da
alkama da ridi da gyada da fafar shinkafa da waken suya

dukkansu ki gyarasu kamar gyada da ridi da waken suya saiki
soya su sai kiyi garinsu adakasu ko nikawa saiki samu ruwan zafi
kamar rabin kofi ki zuba garin cokali  daya ki gauraya ki zuba zuma ko zugar da nono ko madara ta ruwa peak kinasha kullum kafin wani lokaci zasu tashi koda kananane

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

Stay Conneted

Most Recent